Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Deal treacherously with their people
Ayoyi game da Deal treacherously with their people
Wanda aka ɗauko haya ba shi ne makiyayi mai tumakin ba. Saboda haka sa’ad da ya ga kyarkeci yana zuwa, sai yă sheƙa da gudu yă bar tumakin. Sai kyarkecin yă kai wa garken hari, yă kuma watsar da su.