Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Devoted

3 ayoyi · 118 fannoni

Ayoyi game da Devoted

  1. Amma ni ban ɗauki raina a bakin kome ba, in dai zan iya gama tserena in kuma kammala aikin da Ubangiji Yesu ya ba ni aikin shaida bisharar alherin Allah.

  2. Ina saurara da marmari da kuma bege cewa ba zan taɓa shan kunya ba, sai dai zan sami issashen ƙarfin hali yanzu kamar kullum, za a ɗaukaka Kiristi a jikina, ko ta wurin rayuwa ko kuma ta wurin mutuwa.

  3. Gama a gare ni, rai Kiristi ne, mutuwa kuma riba ce.