Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Ensample to the flock

4 ayoyi · 118 fannoni

Ayoyi game da Ensample to the flock

  1. Ku haɗa kai da waɗansu cikin bin gurbina, ku kuma lura da waɗanda suke rayuwa bisa ga ƙa’idar da muka ba ku.

  2. Mun yi wannan, ba don ba mu da ’yancin karɓar irin taimakon nan ba ne, sai dai domin mu zama gurbin da za ku bi.

  3. Kada ka bar wani yă rena ka domin kai matashi ne, sai dai ka zama gurbi ga masu bi cikin magana, cikin rayuwa, cikin ƙauna, cikin bangaskiya da kuma cikin zaman tsarki.

  4. ban da nuna iko a kan waɗanda aka danƙa muku amana, sai dai ku zama gurbi ga garken.