Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Pure
Ayoyi game da Pure
Ku fita, ku fita daga can! Kada ku taɓa wani abu marar tsarki! Ku fita daga cikinta ku zama da tsarki, ku da kuke ɗaukan kayan aikin Ubangiji.
Dole su riƙe asirin bangaskiya su kuma kasance da lamiri mai tsabta.