Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Easily dispirited

3 ayoyi · 118 fannoni

Ayoyi game da Easily dispirited

  1. A matse muke a kowane gefe, sai dai ba a gurgunta mu ba. An rikitar da mu, amma ba mu fid da zuciya ba.

  2. An tsananta mana, amma ba a yashe mu ba, an fyaɗe mu da ƙasa, amma ba a hallaka mu ba.

  3. cikin baƙin ciki, duk da haka kullum cikin murna muke. Cikin matalauta, duk da haka muna azurtar da mutane da yawa. Ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne.