Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: The Eleven Apostles

4 ayoyi · 118 fannoni

Ayoyi game da The Eleven Apostles

  1. Sa’an nan almajiransa goma sha ɗaya, suka tafi Galili, suka je dutsen da Yesu ya gaya musu.

  2. Da suka gan shi, sai suka yi masa sujada, amma waɗansu suka yi shakka.

  3. Sai Yesu ya zo wurinsu ya ce, “An ba ni dukan iko a sama da kuma ƙasa.

  4. Saboda haka ku tafi, ku mai da dukan al’umman duniya su zama almajiraina, kuna yi musu baftisma a cikinsunan Uba, da na Ɗa, da na Ruhu Mai Tsarki,