Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Build up the Church
Ayoyi game da Build up the Church
Ko tun dā can, kuna tsammani muna kāre kanmu a gare ku ne? A gaban Allah muke magana, kamar waɗanda suke cikin Kiristi. Ƙaunatattuna, kome da muke yi, muna yi ne don inganta ku ne.
Ya yi haka don yă shirya mutanensa saboda ayyukan hidima, don a gina jikin Kiristi.