Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Called by God

2 ayoyi · 118 fannoni

Ayoyi game da Called by God

  1. “Ka sa a kawo maka Haruna ɗan’uwanka, tare da ’ya’yansa Nadab da Abihu, Eleyazar da Itamar daga cikin Isra’ilawa, domin su yi mini hidima a matsayin firistoci.

  2. Ba wanda yakan kai kansa a wannan matsayi mai girma; sai ko Allah ya kira shi, kamar yadda aka yi wa Haruna.