Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Disinterested

2 ayoyi · 118 fannoni

Nemi "Ministers"

Ayoyi game da Disinterested

  1. Yanzu a shirye nake in ziyarce ku sau na uku, ba zan kuma nawaita muku ba, don ba kayanku nake so ba, ku nake so. Gama ba yara ne da ɗaukar nauyin iyayensu ba, sai dai iyaye ne da ɗaukar nauyin yaran.

  2. Ba ma neman yabo daga wurin mutane, ko a gare ku, ko ga waɗansu. A matsayinmu na manzannin Kiristi da mun so, da mun nawaita muku,