Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Defenders of the faith
Ayoyi game da Defenders of the faith
Daidai ne in yi wannan tunani game da dukanku, da yake kuna a zuciyata; domin ko ina daure cikin sarƙoƙi ko ina kāre bishara ina kuma tabbatar da ita, dukanku kuna tarayya cikin alherin Allah tare da ni.