Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Should avoid giving unnecessary offence
Ayoyi game da Should avoid giving unnecessary offence
Kada ku sa wani yă yi tuntuɓe, ko mutumin Yahuda ne, ko mutumin Al’ummai ko kuma ikkilisiyar Allah
kamar dai yadda nake ƙoƙarin faranta wa kowa rai, ta kowace hanya. Gama ba don kaina kaɗai nake yi ba, sai dai don amfanin mutane da yawa, don su sami ceto.
Ba ma sa abin tuntuɓe wa kowa, domin kada hidimarmu ta zama abin zargi.