Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Follow their holy example
Ayoyi game da Follow their holy example
Ku bi gurbina, kamar yadda ni nake bin gurbin Kiristi.
Ku haɗa kai da waɗansu cikin bin gurbina, ku kuma lura da waɗanda suke rayuwa bisa ga ƙa’idar da muka ba ku.