Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Everywhere
Ayoyi game da Everywhere
Sai almajiran suka fita, suka yi wa’azi ko’ina. Ubangiji kuwa ya yi aiki tare da su, ya tabbatar da maganarsa ta wurin alamu da suke biye da maganar.
Waɗanda aka wartsar suka yi ta wa’azin maganar a duk inda suka tafi.