Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: With constancy
Ayoyi game da With constancy
mu kuwa mu mai da halinmu ga yin addu’a da kuma hidimar maganar Allah.”
Ka yi wa’azin Maganar Allah, ka zama a shirye a kullum, ko da zarafi, ko babu zarafi, ka yi gyara, ka kwaɓe, ka kuma ƙarfafa, da matuƙar haƙuri da koyarwa cikin natsuwa.