Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Christ crucified
Ayoyi game da Christ crucified
Filibus ya gangara zuwa wani birni a Samariya ya kuma yi shelar Kiristi a can.
Sa’an nan Filibus ya fara da wannan Nassi ɗin ya kuma faɗa masa labari mai daɗi game da Yesu.
Don na ƙudura a raina sa’ad da nake tare da ku cewa ba zan mai da hankali ga kome ba sai dai Yesu Kiristi wanda aka gicciye.