Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Entrusted with the gospel
Ayoyi game da Entrusted with the gospel
A maimako haka, muna magana ne kamar mutanen da Allah ya amince yă danƙa musu amanar wannan bishara. Ba ma ƙoƙari mu gamshi mutane sai dai Allah, mai auna zukatanmu.