Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Barnabas
Ayoyi game da Barnabas
Da ya iso ya kuma ga tabbacin alherin Allah, sai ya yi farin ciki ya kuma ƙarfafa su duka su tsaya da gaskiya cikin Ubangiji da dukan zukatansu.