Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: War a good warfare
Ayoyi game da War a good warfare
Timoti, ɗana, na ba ka wannan umarni bisa ga annabce-annabcen da aka yi a dā game da kai, domin ta wurin binsu ka iya yin yaƙi mai kyau,
Na yi fama mai kyau, na gama tseren, na riƙe bangaskiya.