Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Strict in ruling their own families
Ayoyi game da Strict in ruling their own families
Dole yă iya tafiyar da iyalinsa da kyau, yă kuma tabbata cewa ’ya’yansa suna yin masa biyayya da ladabin da ya dace.
Dole mai hidimar ikkilisiya yă zama mijin mace guda dole kuma yă iya tafiyar da ’ya’yansa da kuma iyalinsa da kyau.