Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Affectionate to their people

3 ayoyi · 118 fannoni

Ayoyi game da Affectionate to their people

  1. Daidai ne in yi wannan tunani game da dukanku, da yake kuna a zuciyata; domin ko ina daure cikin sarƙoƙi ko ina kāre bishara ina kuma tabbatar da ita, dukanku kuna tarayya cikin alherin Allah tare da ni.

  2. Muka ƙaunace ku ƙwarai har muka ji daɗin bayyana muku, ba bisharar Allah kaɗai ba amma har rayukanmu ma, domin kun zama ƙaunatattu a gare mu.

  3. Gama kun san cewa mun bi da kowannenku yadda mahaifi yakan yi da ’ya’yansa,