Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Studious and meditative
Ayoyi game da Studious and meditative
Kafin in zo, ka ci gaba da karanta wa mutane Nassi, da yin wa’azi, da kuma koyarwa.
Ka yi ƙwazo cikin waɗannan batuttuwa; ka ba da kanka gaba ɗaya gare su, don kowa yă ga ci gabanka.