Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ministers: Commend themselves to the consciences of men
Ayoyi game da Commend themselves to the consciences of men
Ba ruwanmu da ɓoye-ɓoye na munafuncin da suke abubuwan kunya. Ba ruwanmu da ruɗu, ko yin ƙarya da kalmar Allah. Sai dai muna faɗin gaskiya a fili. Ta haka ne kowa zai yi shaidar gaskiyarmu a gaban Allah cikin zuciyarsa.