Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: The sieve
Ayoyi game da The sieve
“Gama zan ba da umarni, zan kuma tankaɗe gidan Isra’ila a cikin dukan ƙasashe kamar yadda ake tankaɗe hatsi a cikin matankaɗi kuma ko ƙwaya ɗaya ba za tă fāɗi a ƙasa ba.