Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Patience in waiting
Ayoyi game da Patience in waiting
Saboda haka ’yan’uwa, sai ku yi haƙuri har dawowar Ubangiji. Ku dubi yadda manomi yakan jira gona ta ba da amfaninta mai kyau, da kuma yadda yake haƙurin jiran ruwan sama na damina da na kaka.