Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Labourers
Ayoyi game da Labourers
Sai ya ce wa almajiransa, “Girbi yana da yawa, amma ma’aikata kaɗan ne.
“Mulkin sama yana kama da wani mai gona, wanda ya fita da sassafe don yă yi hayar mutane su yi aiki a gonar inabinsa.