Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Not to be engaged in during the Sabbatical year

2 ayoyi · 75 fannoni

Ayoyi game da Not to be engaged in during the Sabbatical year

  1. “Shekara shida za ku nome gonakinku ku girbe amfanin gonar,

  2. amma a shekara ta bakwai za ku bar ƙasa tă huta. Sa’an nan matalautan da suke cikinku za su sami abinci daga cikinta, namun jeji kuma za su ci abin da aka bari. Ku yi haka da gonakinku na inabi, da na itatuwan zaitun.