Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Separation from other nations
Ayoyi game da Separation from other nations
Yaya wani zai sani ko ka ji daɗina da kuma mutanenka, in ba ka tafi tare da mu ba? Mene ne kuma zai bambanta ni da mutanenka daga sauran jama’ar da suke a duniya?”