Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Threshing
Ayoyi game da Threshing
Kada ku yi wa saniya takunkumi sa’ad da take tattaka hatsi.
Sai mala’ikan Ubangiji ya zo ya zauna a ƙarƙashin itacen oak a Ofra na Yowash mutumin Abiyezer, inda ɗansa Gideyon yake sussukar alkama a wurin matsin inabi don yă ɓoye daga Midiyawa.