Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: The flail, &c
Ayoyi game da The flail, &c
Ba a bugan kanumfari da ƙaton sanda ko a yi ta jujjuye ƙafar keke a kan ɗaɗɗoya; akan buga kanumfari da siririn sanda ɗaɗɗoya kuma da tsumagiya.