Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: The teethed threshing instrument
Ayoyi game da The teethed threshing instrument
“Duba, zan sa ka cikin abin sussuka, saboda kuma mai kaifi mai haƙora da yawa. Za ka yi sussukar duwatsu ka ragargaza su, ka kuma farfashe tuddai su zama kamar yayi.