Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Harrowing
Ayoyi game da Harrowing
Ko za ka iya daure shi da igiya a kwarin kunya? Zai yi maka buɗar gonarka?
Sa’ad da manomi ya yi noma don shuki, yakan ci gaba da noma ne? Yakan ci gaba da sara yana yin kunyoyi a ƙasa ne?