Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Against the trespass of cattle
Ayoyi game da Against the trespass of cattle
“In mutum ya sa dabbobinsa su yi kiwo a fili ko a gonar inabi, ya kuma bar dabbobinsa suka yi ɓarna a cikin gonar wani, sai a sa mai dabbar yă biya tara daga amfanin gonarsa mafi kyau duka.