Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Not to move landmarks
Ayoyi game da Not to move landmarks
Kada ka gusar da dutsen nuna shaidar iyakar maƙwabcinka wanda kakanni suka sa, a gādon da ka samu a ƙasar da Ubangiji Allahnka yake ba ka mallaka.
Kada ka matsar da shaidar kan iyakar da kakanninka suka kafa.