Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Climate of Canaan favourable to
Ayoyi game da Climate of Canaan favourable to
Ƙasar da kuke shiga, ku karɓa, ba kamar ƙasar Masar ba ce, inda kuka fito, inda kuka shuka iri, ku yi ta zuwa kuna banruwa kamar lambu.
Amma ƙasar da kuke haye Urdun ku mallaki, ƙasa ce ta duwatsu da kwaruruka wadda ruwan sama ne yake jiƙe ta.