Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Not to covet the fields of another
Ayoyi game da Not to covet the fields of another
Kada ka yi ƙyashin matar maƙwabcinka. Kada kuma ka yi sha’awar gidan maƙwabcinka, ko gonarsa, ko bayinsa maza da mata, ko saniyarka, ko jakinsa, ko dai wani abin da yake na maƙwabtanka.”