Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Patriarchs engaged in
Ayoyi game da Patriarchs engaged in
Daga baya ta haifi ɗan’uwansa, ta kuma ba shi suna Habila. Sa’ad da suka yi girma sai Habila ya zama makiyayin tumaki, Kayinu kuwa ya zama manomi.
Nuhu, mutumin ƙasa, shi ne farko da ya fara yin gonar inabi.