Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Diligence in, abundantly recompensed
Ayoyi game da Diligence in, abundantly recompensed
Duk wanda ya nome gonarsa zai sami abinci a yalwace, amma shi da yake naushin iska marar azanci ne.
Gonar matalauci za tă iya ba da abinci a yalwace, amma rashin adalci kan share shi tas.
Duk wanda ya nome gonarsa zai sami amfani a yalwace, amma duk wanda yake zaman banza zai zama matalauci a koyaushe.
Ƙasar da take shan ruwan sama da yake fāɗi a kanta kullum da kuma take ba da hatsin da yake da amfani ga waɗanda ake noma dominsu, takan sami albarkar Allah.