Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Against injuring the produce of
Ayoyi game da Against injuring the produce of
“In mutum ya sa dabbobinsa su yi kiwo a fili ko a gonar inabi, ya kuma bar dabbobinsa suka yi ɓarna a cikin gonar wani, sai a sa mai dabbar yă biya tara daga amfanin gonarsa mafi kyau duka.