Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: The harrow
Ayoyi game da The harrow
Ya fito da mutanen da suke a can, ya sa su su yi aiki da zarto, da diga, da kuma gatari, ya kuma sa su bugan bulok. Haka ya yi wa dukan garuruwan Ammonawa. Sa’an nan Dawuda da dukan sojoji suka koma Urushalima.