Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Agriculture or Husbandry: Stacking
Ayoyi game da Stacking
“In gobara ta tashi, ta kuma bazu cikin ƙayayyuwa, har ta cinye tarin hatsi, ko hatsin da ke tsaye, ko dukan gonar, dole wanda ya sa wutar, yă biya taran da aka yanka masa saboda ɓarnan da wutar ta yi.