Tsallake zuwa abun ciki

Job

53 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Job

Tace bisa littafi
  1. A ƙasar Uz akwai wani mutum mai suna Ayuba. Mutum ne marar laifi kuma mai adalci; yana tsoron Allah, ba ruwansa da mugunta.

  2. Bayan lokacin bikin ya wuce, sai Ayuba yă aika su zo don yă tsarkake su. Tun da sassafe zai miƙa hadaya ta ƙonawa domin kowannensu, don yana tunani cewa, “Mai yiwuwa ’ya’yana sun yi wa Allah zunubi, ko sun la’anta shi a cikin zuciyarsu.” Haka Ayuba ya saba yi.

  3. Sai Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “Ko ka ga bawana Ayuba? A cikin duniya babu wani kamar sa; shi marar laifi ne, adali kuma, mutum ne mai tsoron Allah, ba ruwansa da mugunta.”

  4. Sai Shaiɗan ya amsa ya ce, “Haka kawai Ayuba yake tsoron Allah?

  5. sai ɗan aika ya zo wurin Ayuba ya ce masa, “Shanu suna huɗa, jakuna kuma suna kiwo nan kusa,

  6. Da jin haka sai Ayuba ya tashi ya yayyaga tufafin jikinsa, ya aske kansa. Ya fāɗi a ƙasa ya yi sujada

  7. Cikin wannan duka Ayuba bai yi wa Allah zunubi ta wurin ba shi laifi ba.

  8. Sai Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “Ko ka ga bawana Ayuba? A cikin duniya babu wani kamar sa; shi marar laifi ne, adali kuma, mutum ne mai tsoron Allah ba ruwansa da mugunta. Kuma har yanzu bai fasa zama mai aminci ba duk da wahalar da ka sa na bari ka ba shi ba tare da wani dalili ba.”

  9. Sai Shaiɗan ya bar Ubangiji, ya je ya sa wa Ayuba ƙuraje masu zafi a jikinsa daga tafin ƙafafunsa har zuwa kansa.

  10. Ya amsa ya ce, “Kina magana kamar wawiya. Alheri kaɗai za mu dinga samu daga Allah ban da wahala?” A cikin wannan duka Ayuba bai yi zunubi ba cikin maganarsa.

  11. Lokacin da abokan Ayuba su uku wato, Elifaz mutumin Teman, Bildad mutumin Shuwa, da Zofar mutumin Na’ama suka ji wahalar da ta auka wa Ayuba, sai suka shirya suka bar gidajensu suka je don su ta’azantar da shi.

  12. Bayan wannan Ayuba ya buɗe baki ya la’anta ranar da aka haife shi.

  13. Ayuba ya ce,

  14. Sa’an nan Ayuba ya amsa,

  15. Sai Ayuba ya amsa,

  16. Sai Ayuba ya amsa,

  17. Sai Ayuba ya amsa,

  18. Sai Ayuba ya amsa,

  19. Sai Ayuba ya amsa,

  20. Sa’an nan Ayuba ya amsa,

  21. Sai Ayuba ya amsa,

  22. Ayuba kuwa ya ci gaba da magana,

  23. Ayuba ya ci gaba da jawabinsa,

  24. bari ƙaya ta fito a maimakon alkama ciyawa kuma a maimakon sha’ir.” Maganar Ayuba ta ƙare.

  25. Sai mutanen nan uku suka daina amsa wa Ayuba, domin a ganinsa shi mai adalci ne.