Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Witnesses for God
Ayoyi game da Witnesses for God
Kada ku firgita kada kuma ku ji tsoro. Ban furta wannan na kuma yi faɗar haka tuntuni ba? Ku ne shaiduna. Akwai wani Allah in ban da ni? A’a, babu wani Dutse; ban san da wani ba.”