Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Blessed of the Father
Ayoyi game da Blessed of the Father
“Sa’an nan Sarki zai ce wa waɗanda suke damansa, ‘Ku zo, ku da Ubana ya yi wa albarka; ku karɓi gādonku, mulkin da aka shirya muku tun halittar duniya.