Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Children of light

3 ayoyi · 81 fannoni

Ayoyi game da Children of light

  1. “Maigidan kuwa ya yabi manajan nan marar gaskiya saboda wayonsa. Gama ’yan duniyan nan suna da wayon yin hulɗa da junansu fiye da ’yan haske.

  2. Gama a dā zukatanku sun cika da duhu, amma yanzu ku haske ne a cikin Ubangiji. Ku yi rayuwa kamar ’ya’yan haske

  3. Dukanku ’ya’yan haske ne da kuma ’ya’yan rana. Mu ba mutanen dare ko na duhu ba ne.