Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Chosen generation
Ayoyi game da Chosen generation
Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.