Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Men of God

3 ayoyi · 81 fannoni

Ayoyi game da Men of God

  1. Wannan ita ce albarkar da Musa mutumin Allah ya furta a kan Isra’ilawa, kafin yă rasu.

  2. Amma kai, mutumin Allah, ka guji duk wannan, ka kuma nemi adalci, tsoron Allah, bangaskiya, ƙauna, jimrewa da kuma hankali.

  3. domin mutumin Allah yă zama shiryayye sosai saboda kowane kyakkyawan aiki.