Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Heirs of promise
Ayoyi game da Heirs of promise
In kuwa ku na Kiristi ne, to, ku zuriyar Ibrahim ne, magāda kuma bisa ga alkawarin nan.
Saboda haka da Allah ya so yă bayyana nufinsa marar canjawa a sarari ga magādan abin da aka yi alkawari, sai ya tabbatar da shi da rantsuwa.