Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Epistles of Christ
Ayoyi game da Epistles of Christ
Kun nuna cewa ku wasiƙa ce daga Kiristi, sakamakon hidimarmu, ba wadda aka rubuta da inki ba, sai dai da Ruhun Allah mai rai. Ba kuma a kan allunan dutse ba, sai dai a kan allunan zukatan mutane.