Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Disciples of Christ
Ayoyi game da Disciples of Christ
Sai Yesu ya ce wa Yahudawan da suka gaskata da shi, “In dai kun riƙe koyarwata, ku almajiraina ne da gaske.
Wannan ne yakan kawo ɗaukaka ga Ubana, ku ba da ’ya’ya da yawa, kuna kuma nuna kanku ku almajiraina ne.