Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Children of God

2 ayoyi · 81 fannoni

Ayoyi game da Children of God

  1. ba don ƙasan nan kaɗai ba amma don yă tattaro ’ya’yan Allah da suke warwatse ma, su zama ɗaya.

  2. Ta haka muka san waɗanda suke ’ya’yan Allah da kuma waɗanda suke ’ya’yan Iblis. Duk wanda ba ya yin abin da yake daidai, ba ɗan Allah ba ne; haka ma wanda ba ya ƙaunar ɗan’uwansa.